Labaran Nishadi

LABARAN NISHADI



LANGUAGES (YARE)

From Chatroom
Hello
Sent By: gluex
Reply


ALIYU CLEVER
wani Saurayi ne mai suna aliyu clever suka hada appointment da Budurwar sa cewa zai zo gidan su ya dauke ta su fita shakatawa. Yana zuwa sai aka yi rashin sa'a,Babanta yana gida. Sai budurwar tayi caraf ta cewa saurayin: "Yauwa Allah ya sa ka taho min da littafin nan na ''Speak to me in English, my father doesn't understand" Sai saurayin yace: "kash! Sai dai kuma jiya na bada shi aro, amma na taho miki da "How is our outing going to be?" Sai budurwar ta ce: "To shi ke nan, amma dai na fi bukatar "wait for me under the tree outside Saurayin yace "to gobe in Allah ya kai mu zan aiko miki, har da "don't stay long pls." kafin saurayin ya fita sai baban budurwar yayi caraf yace: "To ka hado mata da " I understand everything you said" mana. 'Yan iska marasa kunya sai ki fita na gani. Hahahahaha
THE END
POST BY: husna

DAN HAUSAWA BA TURANCI
Dan hausawa ba turanci, yazo wucewa kusa da shagon wata inyamura sai yaga yaron ta yana cin kasa yarasa yanda zaiyi ya fada mata saiyace madam hey madam ur son is eating the country fa.
THE END
POST BY: husna

CHA6!!!!!!!!!!
Wata malamace da dalibanta suna wasa sai tace kai yaya sunanka sai yace besaniba sai tacemasa to jeka katambayo ummanku sai ya tafi itakuma ummansu adaidai wannan lokacin tana bama jaririnta nono sai yaronnan yazo yace umma wai yaya sunana jaririn sai ya gantsaramata cizo sai tayi ihu tace nonona aiko wannan yaron sai yaje yacema malamarsu ummammu tace sunana nonona aiko malaman ta kira sauran dalibai tacemusu kaga yau Idan zakuyi wasa Kunayin wasa da nonona inkaine yaya zakayi
THE END
POST BY: husna

BANDA DARIYA
Wani Bature ne yazo Nigeria, sai Tafiya ta kamashi zuwa Sokoto, acikin tawagar da sukazo tarbonsa harda wani SSS BAGOBIRI. Bayan sun gaggaisa sai Bature ya rike hannun Bagobiri yana Kallon fuskarsa yana mamakin irin Tsagen dake fuskar wannan Bagobirin sai yake tambayarsa. My Friend Did u Fight wit a tiger..? Sai Bagobiri cikin fushi yace No I Fight with Ubanka ne. Sai Bature ya sake Kallon Fuskar Bagobiri yace that Ubanka is a very Dangerious Animal. Dont laugh alone, share the joke with ur friends.
THE END
POST BY: husna

YAR PSYCHOLOGY (ILIMIN KARANTAR ABINDA KE RAN MUTUM)
Wani saurayine a makaranta, ya shiga dakin karatu (library) da shigarsa sai ya hango wata kyakyawar budurwa a gefe zaune ita kadai., kun san halin samari da son hulda da yan mata masu kyau, gogan naka sai ya isa inda take yai mata sallama, sai yace mata na ganki ke kadai zaune, shine naga bai dace kyakkyawar mace kamarki ta zauna cikin kadaici ba. shine nace bari na zo na tayaki hira, kawai sai budurwar cikin daga murya tace "KA GA MALAM NI BA 'YAR ISKA BA CE DA ZAKA CE IN BIKA DAKINKA IN KWANA KAJE CAN KA NEMI 'YAR ISKA IRINKA" gaba daya hankalin mutanen dake wurin ya dawo kansu, saurayin yaji kamar kasa ta tsage ya shige ciki don kunya, bayan mintuna kadan sai budurwar tazo inda yake tayi kasa da murya tace masa ina karatun psychology ne na iya karantar abinda ke ran mutum, ko ban tambayeka ba na san kaji kunya da abinda nayi ma, saurayin shima sai ya buda bakinsa da karfi yace "KWANA DAYA A DUBU HAMSIN (50000) GASKIYA SUNYI YAWA, HALLA AN FADA MAKI SATA NAKE YI?" gana daya hankalin mutane wurin ya sake dawowa kansu, wasu suka dinga yi mata dariya suna cewa ashe duk kanwar ja ce, saurayin ya kalleta shima yayi kasa da murya yace mata ina karantun law ne na san hanyoyin kama mutum idan yayi min laifi.. YANXU TSAKANIN BUDURWAR DA SAURAYINAN WA YAFI BURGE KA/ KI..SABODA HAKA YI COMMENT DA AMSOSHINKU.
THE END
POST BY: husna



Dou you want to post a story here?
then LOGIN


JOIN ARTISTES COMMUNITY


Download Mp3:- b boy cheling (1) DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Bazan Iya In Manta Dakeba DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Cm Ninja Demo Version DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Cm Ninja Freestyle DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart feat A a son DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Iam Not Ready To Leave U DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Old Lyrics Hot Freestyle DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Zainabul Kubura Full Song DOWNLOAD
Download Mp3:- Trap Freebeat Prod By Music Disaster M_D greathits.wapka.co DOWNLOAD

MEDIA CONTACTS

FACEBOOK
TWITTER
INSTAGRAM

CLICK HERE TO LOGIN OR SIGN UP

BACK TO TOP