Yanda Ake Qafiya (Hausa)

YANDA ZAKAYI QAFIYA
SAI MUTUM YA BUDE IDO YA SAKI BAKIFrom Chatroom
The website is still under development.. U can contact the developer at:- [email protected]
Sent By: husna
Reply


SAIGA BAQO QATO DOGO YAKO DOSO YAYO DORO...

Kan Mufara Bayani Yakamata Kowa Yafara Sanin...

MENENE QAFIYA?

Kalmomi masu sauti iri/kala daya a qarshensu .


MISALI: AIMAN DA SAIMAN.


MENENE AMFANIN QAFIYA?

1. Tana saka saurin riqe abu.


Qafiya tana zuwa da wani tsarin sauti
wanda zai iyasa ka canki abunda zaizo gaba. Lokacinda katina wani layi na waqa, zakafi saurin tina layina gabane idan har sunyi qafiya da juna.

Misali na 1: DJ A.B KAHUTA NE.

Misali na 2: Indai nafurta labarin dayake zuciyata.

Indai kata6a shan waqar to katina layi na gaba.

2. Qarawa Rubutu dadin karatu ko ji a Kunne.


Bari na rubuta wani baiti na waqana ABANI AIMAN
a matsayin misali.

KAN ASA QAFIYA

"Abani Aiman, muje liman yamuna aure.
Taje gidana muhaifi 'Da Musa Omar.
Banson kowa yamun indomie a bata tadafa mun.
Ni bancin wannan tsoka, me mai nakeso."

TIR, BUBU DADIN KARATU BALLAI JI


BAYAN AN SAKA QAFIYA

"Abani Aiman muje gun Liman, Aure aiman.
Taje gidana, muhaifi 'Da musa
Sulaiman.
Ni banson kowa yamun indomie abata taiman.
Ni bazanci wannan tsokaba, kibani maiman.

BASAI ANGAYI BA KASAN AKWAI BAN BANICI

Qafiya ana amfani da ita wurare da dama
Kaman a Waqa, Koyarda Yara, Poetry, Poem e.t.c.

Amma anan zamu dakatar da bayani kan Qafiya.
YANDA AKE QAFIYA


Sauqi Fiye Da Shan Ruwa.


Baka buqatan sake wahalar da kanka da faman tinanin kalmomi idan zakayi Qafiya, saboda duk wannan wahalar na dauke maka ita.

Saboda na qirqiri ko ince nayi "programming" na dictionarin qafiya na hausa domin Kai, Ni Da sauran mutane masu amfani da qafiya.

Abunda Dictionarin Ya Qunsa


1. Dictionarin yana dauke da samada Qafiya 440 na duk kalman da zaka nema ma'ana "searching".

Misali: Idan Ka rubuta 'BANI', Zaka samu qafiyar BANI samada 440.

2. Zaka iya nemo Qafiyar kalmomi guda biyu a lokaci daya. Ta hanya Amfani da

MULTIPLE WORDS SEARCH

3. Rubutawa zakayi bawai wahalar ja ma'ana "scrolling" zakayiba saika kaiga kalma.

4. A halin yanzu Dictionarin yanada Qarfin da kawai zai nemo Qafiyar kalmomi masu HARAFI HUDU ne.

Misali: 'KANO, HOTO, TEKU, NESA, LIQI, MATA, TULU, BIKO, KECE, FARI, SONA, KINA, BINI, SONE, MUNE, QETA ETC'

5. Idan kayi "searching" na kalma zaka samu samada Qafiya 440,
Kuma samada 350 duk na ainihi ne sauran kuma sharace.

Karka zargeni bisa haka saboda wannan shine "VERSION" NA FARKO.

Zanyi updating da upgrading dinsa amma gaskiya ba nan kusaba.


DUBARUN YIN QAFIYA


KANASO KAYI QAFIYA FIYE DA BABBAN MAWAQIN KA?Wanene babban mawaqinka? D.J AB? ko B.O.C? kodai Teeswag?. To komadai waye.

Bari mudauka B.O.C ne babban mawaqinka

A waqar B.O.C mai suna DARI BISA DARI,
Yayi Qafiya ta gwaninta inda yayi Qafiya da kalmomi kamar haka:

DARI BISA DARI da GWANI CIKA GARI

B.O.C fa ba qarya yayiba da yace shi gwanine.

To ya B.O.C Yayi irin wannan qafiyar?

Bari mubi qafiyar daki-daki.

Kalmar DARI GWANI da GARI duka qafiyace kala daya.
Sannan kalmar BISA da CIKA qafiyace kala daya.

B.O.C Ya hada kalmomine guda uku da suke daban daban a cikin tsarin da zasu bada ma'ana. Ya dauki DARI ya hada da BISA ya hada da DARI suka bada DARI BISA DARI.
Ya dauki GWANI ya hada da CIKA ya hada da GARI suka bada GWANI CIKA GARI

DOMIN YIN QAFIYA KAMAN HAKA

Yi amfani da "DICTIONARY" na wato

HAUSA RHYMING DICTIONARY


sai kayi "searching" na kalma daya. Idan yanuna maka Qafiyoyin Saika duba wa'yanda kaga sunyi maka sai ka rubucesu a wani wuri.
Sannan Kasake "Searching" na wata kalma daban har izuwa adadin kalmomin da kake so kayi Qafiya dasu biyune, uku ko hudu. Suma ka rubuce a wani wuri.

Yanzu bari nayi "searching" na kalmomi biyu sannan na kwashe wa'yanda nakeso a gefe.

Nayi searching na NAJI kuma na kwashe qafiyoyin da nakeso kaman haka:

NAFI, BANI, SANI. FATI, HAFI, YAFI, TALI, FATI.

Nayi searching na DOKI kuma na kwashe qafiyoyin da nakeso kaman haka:

DOLI, YOYI, ZOJI. RODI, LOLI, DODI, JONI, MOMY.

Yanzu saura hadasu wato "arranging" dinsu yanda zasu bada ma'ana.


Kaduba kamin da bayan anyi arranging dinsu gashinan qasa.zaka iya searching kalma ko nawane saika shiryasu su bada ma'ana.


Bari na rubuta baiti biyu kacal da irin qafiyar B.O.C sannan kuma na rubuta da qafiyar da muka hada.

Kallon fari da namiki baby DANI KIKA TAFI

In barki? Gwara hadarin da a KAYI JIYA DANI

Ina tare da my nigga mai tarin
FATI MOMI
Saboda su sameshi, suke tayin
NAFI LOLI
Nasan duk wacca tasa meshi,
HAPPY DOLI
Cookin suketa aiko muna, na
TALIYOYI

Zaka iyayin salo daban-daban fiyeda haka.


Misali:
SU SANI FA DANE SU FADI NA QYALE

SU HADI DA QAGE NA SANI NA SHARE

NA GAJI NA SAKE BA KAMUN NA WASHE

NA GAJI QATTI NA KASHI NA KWASHE

Wannan a waqata kenan Da Warning.

Me kake jira ba kayi naka ba? Kawai danna

HAUSA RHYMING DICTIONARY
Dan waqarka ta gaba ta fito da wuta idan mutum yaji qafiya sai ya...


FATAN NASARA


Omar Smart
Is a rapper, singer, programmer, beat-maker and also the founder of D.G.H Record and Greathits website.
He is also the inventor of HAUSA RHYMING DICTIONARY.


JOIN ARTISTES COMMUNITY


Download Mp3:- b boy cheling (1) DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Bazan Iya In Manta Dakeba DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Cm Ninja Demo Version DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Cm Ninja Freestyle DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart feat A a son DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Iam Not Ready To Leave U DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Old Lyrics Hot Freestyle DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Zainabul Kubura Full Song DOWNLOAD
Download Mp3:- Trap Freebeat Prod By Music Disaster M_D greathits.wapka.co DOWNLOAD

MEDIA CONTACTS

FACEBOOK
TWITTER
INSTAGRAM

CLICK HERE TO LOGIN OR SIGN UP

BACK TO TOP