Labaran Nishadi

LABARAN NISHADI



LANGUAGES (YARE)

From Chatroom
Hello
Sent By: gluex
Reply


MUSHA DARIYA: IDAN KAINE YA ZAKAYI?
Idan dakai yaya xakayi.watarana wani mai j5 sojoji suka kirawo shi domin yadauki mahaukata yaxagaya dasu cikin gari amma yadawo dasu karfe 6pm driver yace toh.yadauki magaukata suka shiga cin gari sana tayawo,chan sai yaji mahaukata suna ja buga mota gaf gaf sai yawata xafi sukeji sai yabude musu domin su sha iska,budewarsa kedawiya mahaukata suka fito da gudu suka shiga cikin gari, driver yarasa yaddaxaiyi yaje gindin bishiya yayi tagumi gashi karfe 5:15 yayi can sai wata da bara taxo masa sai yaje tasha yace ayi masa lodi na unguwar daman unguwar ana kaiwa anaira 80 ammashi yace anaira 20 xaikai akace to kafin kace kwabo har mutane suncika mota har rigima ake kasan kanawa dasan banxa.chan driver yaja mota sukwa mutane sai fatan alheri sukewa driver suncewa inda da irinsu akasarnan da anci gaba.
THE END
POST BY: husna

DAN FULANI SARKIN WAYO: DARIYA ZALLAH
wani dan fulani yadawo daga kasuwa yanakan hanyarsa tadawowa gida sai yagamuda wani Abokinsa bayan sungaisa sai yacewa Abokinsa ko kasan Abunda nasawo acikin wannan ledar tawa sai Abokinsa yace a a yazanyi nasani tunda Acikin leda yake sai dan fulani yace wallahi idan har kagane komenene aciki to idan nasa nono na dama tare zamusha dakai Hmm wazai iya gane abunda dan fulani yasawo a cikin leda
THE END
POST BY: husna

WATA BAZAZZAGIYA TA JE KANO: MUSHA DARIYA
Wata Bazazzagiyace ta je kano , sai taga wasu suna shan tuffa , ita ma sai ta saya. Ta kai hakoranta da karfi sai ta ji sun nutse a ciki kuma ga ruwansa ya biyo hannunta. Mamaki ya kama ta, ta ce: “Kai, goriba sai Birnin kano ga zaki ga taushi, ashe a zaria cutar mu ake yi. *
THE END
POST BY: husna

LABARIN DAN FULANI A KANO
DAN FULANI A KANO Wani dan fulani ne yaje kano yaga yara suna ta sayen sweetcamfo (alewar larabawa) sai abin ya bashi sha'awa sai ya bada kudinsa a bashi,koda aka bashi ya saka ta (alewar) a bakinsa kun san yadda take sai ta narke ya neme ta ya rasa ! Sai yaji zaki ,budar bakinsa sai yace '' SHEGU KANAWA SUN FARA SAIDA BABU'
THE END
POST BY: husna

BAKANO DA BASAKKWACE: MU SHA DARIYA
A zamanin Sardauna ne aka zo za a dauki masu aiki a BBC, sai aka dauki Basakkwace da Bakano, domin a tantance su. Aka ce a fara da Basakkwace, aka nemi ya yi bayanin bude tasha, sai ya ce: “Landan ka batu, BBC ka dumi.” Aka ce ya koma gefe guda, aka kira Bakano shi ma, aka ce ya bude tasha sai ya ce: “Landan take kira, BBC ke magana.” Dalili ke nan ya sa aka dauki Bakano aiki a BBC, aka kyale Basakkwace.
THE END
POST BY: husna



Dou you want to post a story here?
then LOGIN


JOIN ARTISTES COMMUNITY


Download Mp3:- b boy cheling (1) DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Bazan Iya In Manta Dakeba DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Cm Ninja Demo Version DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Cm Ninja Freestyle DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart feat A a son DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Iam Not Ready To Leave U DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Old Lyrics Hot Freestyle DOWNLOAD
Download Mp3:- Omar Smart Zainabul Kubura Full Song DOWNLOAD
Download Mp3:- Trap Freebeat Prod By Music Disaster M_D greathits.wapka.co DOWNLOAD

MEDIA CONTACTS

FACEBOOK
TWITTER
INSTAGRAM

CLICK HERE TO LOGIN OR SIGN UP

BACK TO TOP