ADAMA DA ANGON TA:
Wani magidanci ne suna zaune suna cin
abinci da matarsa Fatima,
Sai yace RABIN RAINA?, sai tace na’am!!!
Sai ya kara cewa JININ JIKINA?, sai tace
na’am!!!
Sai yace wallahi da zakije INDIA sai sun
bauta miki.
Sai tace Hmmm!!! Mai gida saboda kyauna
ko?
Sai yace a’a wallahi kawai kina kama da
SANIYA.
THE END
POST BY: gluex